iqna

IQNA

Tehran (IQNA) da dama daga cikin masana Amurkawa suna da imanin cewa, musulmin Amurka za su samu sauki wajen gudanar da harkokinsu na addini fiye da lokacin shugabancin Trump da ake nuna musu wariya.
Lambar Labari: 3485449    Ranar Watsawa : 2020/12/11